Yush 2:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Zan ɗaura auren da yake cikin adalci,Da bisa kan ka'ida, da ƙauna.

20. Zan ɗaura auren da yake cikin aminci,Za ki kuwa sani, ni ne Ubangiji.

21. “A waccan rana, zan amsa wa sammai,Su kuma za su amsa wa ƙasa.

Yush 2