Yun 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sai Yunusa ya yi addu'a ga Ubangiji Allah a cikin cikin kifin,

2. ya ce,“A cikin wahalata na yi kira gare ka,ya Ubangiji,Ka a kuwa amsa mini.Daga can cikin lahira na yi kira,Ka kuwa ji muryata.

Yun 2