Yow 3:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “A wannan lokaci zan mayar waYahuza da Urushalima dawadatarsu.

2. Zan tattara dukan al'ummai,In kai su kwarin Yehoshafat.A can zan yi musu shari'aA kan dukan abin da suka yi wajama'ata.Sun warwatsa Isra'ilawa a sauranƙasashe,Suka rarraba ƙasata.

Yow 3