Yah 9:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Yesu ya amsa ya ce, “Ba domin mutumin nan ko iyayensa sun yi zunubi ba, sai domin a nuna aikin Allah ne a kansa.

4. Lalle ne mu yi aikin wanda ya aiko ni tun da sauran rana. Ai, dare zai yi sa'ad da ba mai iya aiki.

5. Muddin ina duniya ni ne hasken duniya.”

Yah 9