Yah 7:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Ba dama duniya ta ƙi ku, amma ni take ƙi, don na shaide ta a kan ayyukanta mugaye ne.

8. Ku dai ku tafi idin. Ni ba za ni ba yanzu, don lokacina bai yi sosai ba tukuna.”

9. Da ya faɗa musu haka, ya dakata a ƙasar Galili.

Yah 7