Yah 7:48-50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

48. Ashe, akwai wani daga cikin shugabanni ko Farisiyawa da ya gaskata da shi?

49. Amma wannan taro da ba su san Attaura ba, ai, la'anannu ne.”

50. Nikodimu kuwa da ya je wurinsa dā, yana kuwa ɗaya daga cikinsu, ya ce musu,

Yah 7