Yah 15:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Ni ne itacen inabi na hakika, Ubana kuwa shi ne manomi.

2. Kowane reshe a cikina da ba ya 'ya'ya, sai ya datse shi. Kowane reshe mai yin 'ya'ya kuwa yakan tsarkake shi don ya ƙara haihuwa.

Yah 15