Yah 13:13-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Kuna kirana Malam, da kuma Ubangiji. Daidai ne kuwa, don haka nake.

14. Tun da yake ni Ubangijinku da kuma Malaminku, har na wanke muku ƙafa, ashe, ku ma wajibi ne ku wanke wa juna.

15. Na yi muku ishara domin ku ma ku yi yadda na yi muku

Yah 13