Yah 10:41-42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

41. mutane kuwa da yawa suka zo wurinsa, sai suka riƙa cewa, “Hakika, Yahaya bai yi wata mu'ujiza ba, amma duk abin da ya faɗa game da mutumin nan gaskiya ne.”

42. Nan fa mutane da yawa suka gaskata da shi.

Yah 10