Rom 7:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Kaitona! Wa zai cece ni daga jikin nan, wanda yake kai ni ga mutuwa?

25. Godiya tā tabbata ga Allah, akwai, ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu! Ashe kuwa, ni a kaina, da hankalina, hakika Shari'ar Allah nake bauta wa, amma da jikina ka'idar zunubi nake bauta wa.

Rom 7