Mat 22:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Yesu ya sāke yi musu magana da misalai ya ce,

2. “Za a kwatanta Mulkin Sama da wani sarki, wanda ya yi wa ɗansa biki.

Mat 22