Mat 1:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Salmon ya haifi Bo'aza (uwa tasa Rahab ce), Bo'aza ya haifi Obida (mahaifiyarsa Rut ce), Obida ya haifi Yesse,

6. Yesse ya haifi sarki Dawuda.Dawuda kuma ya haifi Sulemanu (wanda uwa tasa dā matar Uriya ce),

7. Sulemanu ya haifi Rehobowam, Rehobowam ya haifi Abiya, Abiya ya haifi Asa,

Mat 1