Mar 3:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sai ya sāke shiga majami'a. Akwai wani mutum a nan kuwa mai shanyayyen hannu. Sai suka yi haƙwansa su ga ko zai warkar