Mak 3:44-46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

44. Ka kuma rufe kanka da gajimareDon kada addu'a ta kai wurinka.

45. Ka maishe mu shara da juji a cikin mutane.

46. “Dukan maƙiyanmu suna yi mana ba'a.

Mak 3