Mak 3:43-45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

43. “Ka yafa fushi, ka runtume mu,Kana karkashe mu ba tausayi.

44. Ka kuma rufe kanka da gajimareDon kada addu'a ta kai wurinka.

45. Ka maishe mu shara da juji a cikin mutane.

Mak 3