Mak 3:42-45 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Mun yi zunubi, mun tayar,Kai kuwa ba ka gafarta ba. “Ka yafa fushi, ka runtume mu,Kana karkashe mu ba tausayi.