Mak 3:39-41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

39. Don me ɗan adamZai yi gunaguni a kan hukuncin zunubansa?

40. Bari mu jarraba, mu bincika hanyoyinmu,Sa'an nan mu komo wurin Ubangiji.

41. Bari mu roƙi Allah na Sama,Muna miƙa hannuwanmu sama, mu ce,

Mak 3