M. Sh 24:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Idan mutum ya sami wata mata ya aura, amma idan ba ta gamshe shi ba saboda ya iske wani abu marar kyau game da ita