M. Sh 1:45-46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

45. Sai kuka koma, kuka yi kuka ga Ubangiji, amma Ubangiji bai ji kukanku ba, bai kuma kula da ku ba.

46. Kun kuwa zauna cikin Kadesh kwana da kwanaki, kamar dai yadda kuka yi.”

M. Sh 1