Luk 24:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A ranar farko ta mako kuwa, da asussuba, suka je wurin kabarin da kayan ƙanshi da suka shirya.

2. Sai suka tarar an mirgine dutsen daga kabarin.

Luk 24