L. Mah 21:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Haka nan kuma sauran mutanen Isra'ila suka tashi daga can. Kowa ya tafi wurin kabilarsa, da iyalinsa, da abin da ya mallaka.

25. A lokacin ba sarki a Isra'ila, sai kowa ya yi ta yin abin da ya ga dama.

L. Mah 21