L. Kid 8:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji kuwa ya ce wa Musa ya

2. faɗa wa Haruna cewa, “Sa'ad da za ka kakkafa fitilun nan bakwai, sai ka kakkafa su yadda za su haskaka sashin gaba.”

L. Kid 8