L. Kid 6:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. “Ubangiji ya dube ku da idon rahama, ya ba ku salama.”

27. Idan suka sa wa jama'a wannan albarka sa'ad da suke addu'a ga Ubangiji domin Isra'ilawa, Ubangiji zai sa musu albarka.

L. Kid 6