L. Kid 26:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Kabilar Yahuza ke nan, (Er, da Onan, 'ya'yan Yahuza sun mutu a ƙasar Kan'ana).

20. Sauran 'ya'yansa bisa ga iyalansu su ne, Shela, da Feresa, da Zera,

21. da Hesruna, da Hamul.

L. Kid 26