L. Kid 14:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. ba za su ga ƙasar da na rantse zan ba kakanninsu ba. Duk waɗanda suka raina ni, ba za su ga ƙasar ba,

24. sai dai bawana Kalibu da yake ruhunsa dabam ne, gama ya bi ni sosai.

25. Yanzu fa, tun da yake Amalekawa da Kan'aniyawa suna zaune a kwarin, gobe sai ku juya ku nufi wajen jejin ta hanyar Bahar Maliya.”

L. Kid 14