L. Kid 12:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Aka fitar da Maryamu a bayan zangon har kwana bakwai. Jama'ar kuwa ba su ci gaba da tafiya ba, sai da aka shigar da Maryamu a zangon.

16. Bayan wannan jama'a suka tashi daga Hazerot suka sauka a jejin Faran.

L. Kid 12