L. Fir 22:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji kuma ya umarci Musa

2. ya faɗa wa Haruna, da shi da 'ya'yansa cewa, “Ku lura da tsarkakakkun abubuwa waɗanda Isra'ilawa suka keɓe domina, don kada ku ƙasƙantar da sunana mai tsarki. Ni ne Ubangiji.

L. Fir 22