Josh 12:19-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. da Sarkin Madon, da Sarkin Hazor,

20. da Sarkin Shimron-meron, da Sarkin Akshaf,

21. da Sarkin Ta'anak, da Sarkin Magiddo,

22. da Sarkin Kedesh, da Sarkin Yakneyam a Karmel,

23. da Sarkin Dor a bakin teku, da Sarkin Goyim na Gilgal,

Josh 12