Dan 4:28-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Wannan duka kuwa ya sami sarki Nebukadnezzar.

29. Bayan wata goma sha biyu, sa'ad da yake yawatawa a kan benen fādar Babila,

30. sai ya ce, “Ashe, wannan ba ita ce Babila babba wadda ni da kaina na gina, da ƙarfin ikona don ta zama fādar sarauta, don darajar ɗaukakata?”

Dan 4