Ayu 8:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Zai sāke barinka ka yi dariya ka ƙyalƙyata kamar dā,Ka kuma yi sowa da murna matuƙa.

22. Amma zai sa maƙiyanka su sha kunya,Za a shafe gidajen mugaye.”

Ayu 8