Ayu 8:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. “Mugaye sukan tsiro kamar ciyayi a hasken rana,Ciyayin da sukan yaɗu su cinye gona duka.

17. Saiwoyinsu sukan nannaɗe duwatsu,Su riƙe kowane dutse da ƙarfi.

18. Amma idan aka tumɓuke su,Ba wanda zai taɓa cewa sun kasance a wurin.

Ayu 8