Ayu 6:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ayuba ya amsa.

2. “In da za a auna wahalata da ɓacin raina da ma'auni,

3. Da sun fi yashin teku nauyi.Kada ka yi mamaki da maganganun da nake yi.

16-17. Rafin yana cike da iska mai laima da ƙanƙara,Amma lokacin zafi sai su ɓace,Kwacciyar rafin, sai ta bushe ba kome.

Ayu 6