Ayu 42:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ayuba ya amsa wa Ubangiji. “Na sani kai kake da ikon yin dukan abu,Ba wanda ya isa ya hana ka yin abin da ka nufa.