Ayu 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Elifaz ya yi magana. “Ayuba, za ka ji haushi in na yi magana?Ba zan iya kannewa, in yi shiru ba.