Ayu 32:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Ba zan yi wa kowa son zuciya ba,Ko kuma in yi wa wani fādanci.

22. Gama ni ban iya fādanci ba,Idan na yi haka kuwaMahaliccina zai kashe ni nan da nan.”

Ayu 32