Ayu 25:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Bildad ya amsa.

2. “Allah mai iko ne, duka sai a ji tsoronsa,A samaniya yake tafiya da mulkinsa da salama.

3. Akwai wanda zai iya ƙidaya mala'ikun da suke masa hidima?Akwai wurin da hasken Allah bai haskaka ba?

Ayu 25