Ayu 19:18-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. 'Yan yara sukan raina ni su yi mini dariya sa'ad da suka gan ni.

19. Aminaina na kusa sukan dube ni, duban ƙyama,Waɗanda na fi ƙaunarsu duka sun zama maƙiyana.

20. Fatar jikina ta saki, ba ƙarfi,Da ƙyar na kuɓuta.

21. Ku abokaina ne! Ku ji tausayina!Ikon Allah ya fyaɗa ni ƙasa.

Ayu 19