Ayu 15:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Elifaz ya yi magana.

2. “Surutai, Ayuba! Surutai!

3. Ba wani mai hikima wanda zai yi magana irin taka,Ko kuma ya kāre kansa da irin maganganun da ba su da ma'ana.

Ayu 15