Ayu 13:1-2-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Duk abin da ka hurta, na taɓa jinsa,Na gane da shi sarai.Iyakar abin da kuka sani, ni ma na sani.Ba ku fi ni da kome