Ayu 11:12-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Idan dakikan mutane sa yi hikima,To, jakunan jeji ma sa yi irin hali na gida.

13. “Ayuba, ka shirya zuciyarka,Ka ɗaga hannuwanka zuwa wurin Allah.

14. Ka kawar da mugunta da kuskure daga gidanka.

15. Sa'an nan ka sāke shan ɗamarar zaman duniya,Da ƙarfi da rashin tsoro.

Ayu 11