A.m. 4:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Suna cikin yin magana da jama'a sai firistoci da shugaban dogaran Haikali da Sadukiyawa suka ji haushi ƙwarai, suka aukar musu,

2. don suna koya wa jama'a, suna tabbatar da tashi daga matattu, suna misali da Yesu.

3. Sai suka kama su, suka sa su a gidan waƙafi kafin gobe, don magariba ta riga ta yi.

A.m. 4