A.m. 12:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Maganar Allah kuwa sai ƙara haɓaka take yi, tana yaɗuwa.

25. Sai Barnaba da Shawulu suka komo daga Urushalima, bayan sun cika aiken da aka yi musu, suka kuma zo da Yahaya wanda ake kira Markus.

A.m. 12