Afi 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku kuma yā raya ku sa'ad da kuke matattu ta wurin laifofinku da zunubanku,

2. waɗanda dā kuke a ciki, kuna biye wa al'amarin duniyar nan, kuna bin sarkin masu iko a sararin sama, wato iskar nan da take zuga zuciyar kangararru a yanzu.

Afi 2