5. Rehobowam ya zauna a Urushalima, ya kuwa gina birane masu kagara a Yehuza.
6. Ya gina Baitalami, da Itam, da Tekowa,
7. da Bet-zur, da Soko, da Adullam,
8. da Gat, da Maresha, da Zif,
9. da Adorayim, da Lakish, da Azeka,
10. da Zora, da Ayalon, da Hebron. WaÉ—annan su ne birane masu kagara a Yahuza da Biliyaminu.