1 Tar 8:18-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. da Ishmerai, da Izliya, da Yobab, su ne zuriyar Elfayal.

19. Zuriyar Shimai, su ne Yakim, da Zikri, da Zabdi,

20. da Eliyenai, da Zilletai, da Eliyel,

21. da Adaya, da Beraiya, da Shimrat.

1 Tar 8