1. Biliyaminu yana da 'ya'ya biyar, su ne Bela, da Ashbel, da Ahiram,
2. da Noha, da Rafa.
3. Bela kuma yana da 'ya'ya maza, su ne Adar, da Gera da Abihud,
4. da Abishuwa, da Na'aman, da Ahowa,
5. da Gera, da Shuffim, da Huram.
6. Waɗannan kuma su ne 'ya'yan Ehud, maza. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu da suke zaune a Geba, waɗanda aka kai su bauta a Manahat.