1 Tar 6:3-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. 'Ya'yan Amram kuwa, su ne Haruna, da Musa, da Maryamu.'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.

4. Zuriyar Ele'azara daga tsara zuwa tsara, su ne Finehas, da Abishuwa,

5. da Bukki, da Uzzi,

6. da Zarahiya, da Merayot,

7. da Amariya, da Ahitub,

8. da Zadok, da Ahimawaz,

9. da Azariya, da Yohenan,

1 Tar 6