1 Tar 2:26-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. Sai Yerameyel ya auro wata mace, sunanta Atara. Ita ce mahaifiyar Onam.

27. 'Ya'yan Arama, ɗan farin Yerameyel, su ne Ma'az, da Yamin, da Eker.

28. 'Ya'yan Onam, maza, su ne Shammai da Yada. 'Ya'yan Shammai, maza, su ne Nadab da Abishur.

1 Tar 2